1. Kudi masu gidan rana. 

2. Masu mayar da dan iska mutumin kirki a idon iyayen yarinya. 

2. Kudi masu mayar da tsoho yaro. 

3. Kudi masu mayar da yaro babba. 

4. Kudi masu mayar da mai laifi mara laifi. 

Kudi!  Kudi!!  Kudi!!! 

Sun kasa wata kyakkyawar yarinya tayi wuff da uban wasu a cikin wannan sabuwar shekara harda wasu zafafan pre-wedding pictures.