Wannan shine ake kira da bazata abinda mutane basu taba tunanin zai faru ba shine ke kokarin faruwa duba da yadda yayansu mata suka girma basuyi aure ba babu wanda ta taba tunanin shida yake namiji zaiyi tunanin aure sai kuma gashi shi zai angonce yabar matan dama haka Allag yake ikon Sa. 

Wannan hotunan pre-wedding ne na kaninsu rahama sadau wanda zai angonce tare da kyakkyawar amaryarsa a 30 ga watan janairu Allah ya kaimu lokacin lafiya kuma ya basu zaman lafiya.