Shahararren mawakin hausa hip hop kuma fasihin mawaki wato Mr no English wanda akafi sanu da sunanshi b.o.c madaki ya tattara baiwarsa a cikin wani sabon kundin wakoki (Album) a wannan sabuwar shekarar ta 2021 wanda ya sakama wannan kundi (Album) nashi suna (Northy By Nature) wanda wannan kundi (Album) ya kunshi wakoki 14 a cikinsa a cikin wadannan wakokin babu wacce batayi dadi ba.
Kudai kawai kuyi kokarin sauke wannan kundi (Album) akan wayarku sannan kuma ayi sauraro lafiya.
0 Comments