Online counter

Bidiyon Shagalin Bikin Maryam Yahaya Da Angonta Ali Jita Cikin Gidan Biki Ya Dauki Hankulan Mutane

 


Kalli wani kayataccen shirin tallar gidan biki da kannywood sukayi wanda ya dauki hankulan mutane har suke tunanin ali jita da maryam yahaya aure sukayi da gaske. 

Alhalin kuma kawai shiri ne wanda ake talla gidan biki ga bidiyon shagalin nan mun kawo maku domin ku kashe kwarkwatar idonku. 
Post a comment

0 Comments