Wata sabuwa tabbas maryam malika tsohuwar jarumar kannywood aurenta ya mutu yanzu haka tana akan shirya wani sabon shiri nata me dogon zango yana nan fitowa. 

A kwanakin baya wannan labarin ya fito sai mijinta ya karyata maganar yace ba gaskiya bane suna nan tare da matarshi. 

Gadai bidiyon duk abinda yake faruwa nan.