Ana zargin shahararriyar jarumar kannywood nafisa abdullahi da safarar miyagun kwayoyi 

A cikin wannan bidiyon zaku ji duk wasu dalilai da yasa ake zargin wannan shahararriyar jarumar da safarar miyagun kwayoyi asha kallo lafiya.