Jaruma rahama sadau ta bayyana cewa aure bai isa ya hanata yin film kuma ta bayyan dalilinta na fadin hakan kuma na aikata hakan. 

Ta fadi wannan ra'ayin nata ne a jiya data bada damar yi mata tambayoyi a shafinta na twitter masoyanta sukayi mata wannan tambayar ga bidiyon nan kasa mun kawo maku.