Shahararriyar jarumar kannywood kuma sabuwar jaruma a masana'antar wato momee gombe an fiddo wani video nata wanda take tare da wani wanda hakan ne abin ya janyo mata zagi. 

A kwanakin baya again wani hoto na mai kama da ita ya fito wanda shima kafin mutane su gane ba ita bace tasha zagi amma wannan mutane sun tabbar da abinda yakamata kuyi mata addu'a ba zagi ba saboda shine babban abin alheri da zakuyi mata a matsayinku na yan uwanta musulmai.