Tofa wannan shine ake kira ana wata ga wata yan matan kannywood yadda kasan gasa sukeyi wajen aikita aikin alfasha da wannan ta gama sai kuma wata tazo da nata sabon salon Allah ya kyauta kuma ya shiryasu idan masu shiryuwa ne.

Wannan shine bidiyon da jarumar kannywood sadiya kabala ta saki tana sumbatar wani wanda hakan yaja mata zaki.