Bidiyon shagalin birthday din diyar shahararren jarumin kannywood hausa film wato ali nuhu wanda mutane suke kira da sarki ali nuhu sunyi shagalin murnar zagayor haihuwar diyar tashi fatima ali nuhu na iya iyalansa kadai. 

A wani gidan abinci dake kano wannan bidiyo Tasha Tsakar Gida Ce ta kawo shi ga bidiyon shagalin nan asha kallon lafiya.