Tofa da duk alamu na nuna wannan yarinyar ta dawo kannywood da zafinta domin harta fara janyo ra'ayin mutane masoya kallon film din kannywood kanta wanda yanzu maganar da mutane suke itace wannan yarinyar tafi ko wacce maccen kannywood kyau. 

Kila wasu su gane ta kuma wasu bazasu gane ta ba wannan itace yariyar da akayi film din takwara ummi da ita ta girma haka gadai bidiyon tanan mun kawo maku wanda zata fara yi itada adam a zango.