Shahararrinyar jaruma kuma yar kasuwa wato aisha aliyu tsamiya ta saki wani sabon bidiyon nata wanda ya girgiza sauran abokan aikinta wato matan kannywood. 


Kamar yadda muka ga wannan bidiyo yana ta yawo a youtube kuma ya dauki hankulan mutane yasa muka kawi maku shi.