Bidiyon umma shehu wanda take fadin abinda aminu shareef momo yayi mata a cikin bacin rai da damuwa kuma har tace shine abinda bazata taba mantawa ba a rayuwarta. 


Ga bidiyon nan munkawo maku ku kalla saboda ance gani ya kori ji ayi kallo lafiya.