Subhanalillahi kalli yadda ake safarar matan aure ko muce dillancinsu ana kaisu ana zinace zinace dasu duk wani musulmi idan har yana da ilimin addini yasan irin girman da zina take dashi barema ace kuma da matan aure akeyi. 


Subhanalillahi taya muke tunanin zamu zauna lafiya idan kuka kalli wannan bidiyon duk zaku ga yadda akeyin dillancinsu Allah yayi mana maganin wannan masifar ameen.