Online counter

Karshen Duniya Yazo!! Wata Sabuwar Masifa A Shafukan Sada Zumunta (Social Media)

 


Wannan abubuwan da suke faruwa a cikin al'ummarmu koshi ya isa mutum wa'azee ya rage ma duniya buri domin wannan duk alamomi ne na karshen duniya. 


Macce ta fito ana haskata a video suna lalata da namiji amma ko a jikinta batajin komai bata tsoron kowa yagani kamar yadda wannan masifar yanzu ita ta kunno kai a cikin wannan zamanin. 
Post a comment

0 Comments