Subhanalillahi kullun abubuwan namu sake yawa yake dukka yaushe wata jarumar hausa film rahama sadau tayi wata shigar data ja akayi batanci da annabi. 


Yanzu kuma wannan video yake yawo a a social media na yaran musulmai harda likaf ana lalata dasu taya bala'ika kala kala bazasu dinga tunkaro al'ummarmu ba taya za'ayi Allah bazai jarabce mu ba mune madigo, luwadi, cin amana, rashin cika alkhawari, zina ce zina ce, kashe kashe, subhanalillahi Allah kayi mana afuwa ka gyra mana halayenmu ameen.