Kuyi kokarin kallon cigaban shirin izzar so kashi na 31 wanda suka saki maku shi a cikin wannan daren domin jaruman da suka dauki nauyin wannan shiri. 


Su farantawamasoyanzu rai saboda hakane suke kokarin sakinsa akan lokacin mu kuma muke taimaka masu wajen yada shi domin ya isa zuwa ga masoyansu da gaggawa.