Wannan shahararriyar jarumar hausa film nafisat abdullahi tayi zazzafan martani wanda ta hada da zagi ga wani wanda yayi mata comments a hotonta wanda ta daura a Instagram. 

Ga hoton martanin da tayi masa nan 


Tayi masa wannan martanin ne  a cikin bacin ran maganar da yayi mata daga baya kuma taga baikamata ba ta goge