Sabon bidiyon chasun jaruma aisha aliyu tsamiya wanda tayi a cikin babban shagonta na siyar da kayan sakawa da kuma kayan kwalliya. 


Tayi wannan bidiyo ne domin nishadantar da masoyanta wanda kuma bidiyon ya dauki hankalin mutane sosai.