Wani bidiyon amarya da ango DA yake ta yawo a social media ya fusata jarumar kannywood hausafilm wato saratu daso ta fita ta nuna bacij ranta kuma tayi martani maki zafi.


A karshe tayi masu wa'azi tace Allah ya basu zaman lafiya gadai bidiyon dason nan da kuma video amarya da ango munkawo maku ayi kallo lafiya.