Kalli bidiyon yadda amaryar jarumin film din hausa wato kannywood (Nuhu Abdullahi) taba mutane mamaki matuka a wajen kamu na aurensu da manyan jaruman jaruman kannywood suka hallarta. 


Da kuma manyan directors na film din hausa ga dai bidiyon nan mun kawo maku.