Kalli yadda wajen shagalin bikin murnar zagayowar haihuwat maryam wazeery ya cika da manyan mutane da manyan jaruman film din hausaa har wasu suke dauka cigaban shirin film din labarina na ake haskawa. 


Kalli irin yadda ta chashe domin nuna farin cikinta ga zuwan wannan rana.