Anyiwa mome gombe fyade shine labarin da yake ta yawo a youtube da kuma kafar yada labarai kuma wannan labari zamu iya kiranshi da jita jita saboda bashi da tushe kuma duk kafar yada labaran da suke yada wannan labari. 


Wannan video na kasa shine video da ake ta yadawa.