Wannan shine wani sabon video nafisa Abdullahi shahararriyar jarumar hausa film kannywood ake ta yada shi a social media wanda ya janyo mata cece kuce da zagi harma ake zagin iyayenta ana cewa basu bata tarbiya ba. 


Allah ya kyauta kuma ya kara kare mana mutuncinmu ameen.