Kalli sirrin film din sultana wanda akayi ma jaruma nafisa Abdullahi aski kowa yayi matukar mamaki da yaga wannan shahararrinyar jarumar duk gashinta da take dashi anyi mata aski saboda kudi ga sirrin video nan munkawo maku.