Wata sabuwa wani sabon hoto nata yawo na nafisa Abdullahi Wanda ya dauki hankulan mutane sosai har suka raja'a akan cewa aure zatayi. 

Wannan hoto ya janyo cece kuce ta yadda mutane suka yadda tabbas wannan na jikin hoton shine zai aure nafisa abdullahi sai daga baya muka samu wani video da ya warware wannan chakwakiya ga video nan a kasa asha kallo lafiya.