Online counter

Shigar Da Rahama Sadau Tayi Wacce Ta Tada Hankalin Fati Washa Aka Zage Ta Kuma Yan Matan Kannywood

 


Shigar fidda tsaraicin da rahama sadau tayi ta tada hankalin fati washa matuka saboda yanayin irin comment din da tayi mati akan hoton lokacin da ta daurashi da wannan kalmar na (Na Shiga Ukku). 


A wasu majiyoyin suna cewa dama tun lokacin da tayi hoton saida tace mata baikamata tayi posting din wadannan hotunan ba ga dai video yadda abin ya faru nan. 

Post a comment

0 Comments