Wannan video tabbas yakamata ya zama wa'azee a wajen iyayenmu ga duk wanda ya kalle shi ma ba iyayenmu kadai saboda idan akwai rai rayuwa kowa zai zama uba ko uwa Allah yasa mu dace Allah ya bamu ikon kiyaye wa ameen summa ameen.