Jarumin film din hausa mustapha musty ya angonce wannan shine wajen shagalin da manyan jaruman hausa film suka halatta. 


Saboda shima yana daya daga cikin manyan kannywood saboda sune jaruman farko farko na cikin shirin film din hausa.