Duk wani wanda ya kasance yana da sha'awar kallon film din kannywood wato hausa film tun daga 2014 har zuwa yanzu 2020 dole zai san wannan shahararrinyar jarumar wato aisha tsamiya ta samu yabo wajen mabuyanta wato masoyanta wanda a turanci ake cewa (Fans). 


Kai harma wanda ba mabiyantaa ba sunyi mata wannan yabo na wacce bata shigar banza kuma ba'a cece kuce da ita a social media kamar yadda ake da sauran jaruman yan matan kannywoos ga video yabon da mutane sukeyi mata nan mun kawo maku.