Kada ku bari a baku labarin wannan gasa wacce wannan shahararriyar jarumar kannywood wato Aisha Tsamiya ta Saka. 


Wannan jaruma ta saka wannan gagarumar gasa mai tsokane ba ga masoyanta su kadai ba kowa zai iya baki kokarinsa domin yaci Allah yaba mai rabo sa'a ga video da take fadin abinda ake bukata kuyi nan kasa.