Idan baku manta ba da wannan film din me suna (ummi) wanda adam a zangi shine jarumin wannan film ita kuma wannan yarinyar itace ake kira da ummi lokacin da akayi. 


Gaskiya ba kowa zai sanshi ba saboda tsohon film ne saidai wanda suke ba yara bane wannan yarinyar itace ta girma haka ta zama kyakkyawa.