Subhanalillhi kalli yadda ma'aurata ke zubar da albarkar aurensu tun kafin ayi auren. 


Manene amfanin wannan abin da sukeyu ko wani kuke birgewa baikamata kuyi ba barema babu wanda zasu birge Allah ya kyauta.