Kalli yadda aka bankado asirin jarumar shahararren film dinnan izzar wato aisha najamu wannan labarin shine yake ta yawo a social media amma ban ingantaccen labari bane. 


Gadai video da ake yadawa nan mun kawo maku ayi kallo lafiyaa.