Umar Mb Ya kara sakin wata sabuwar waka ha'ila yau dai wadda itama ta kasance tana daga cikin sabon album dinshi mai suna {Yar Fara} wacce ya tana rawa matuka domin yaga ya koda farar macce amma kada bakar macce tayi fushi tace ta daina jin wakokinsa domin kila kuma yayi maku taku mai suna {yar baka}.


Wannan waka itama tayi dadi matuka domin ya saki kalamai masu matukar dadi a ciki kudai kuyi kokarin sauke ta  a wayarku. 


                     DOWNLOAD NOW