Sabuwar wakar umar b mai suna {Sarauniya} Wacce tana daya daga cikin wakokin sabon album dinshi kuma daya daga cikin manyan wakokin album din domin tayi dadi matuka kuma anyi ta a cikin salo me kyau da kuma ma'ana. 


Kada ku bari a baku labarin wannan zazzafar wakar ku danna download domin sauke ta a wayarku. 


                      DOWNLOAD NOW