Shahararren mawaki kuma makadi wanda ya kasance yanayi ma manya mawaka kida kuma yanzu ya koma har waka yanayi wato umar mb. 


Wannan Album da zai saki mai taken suna (gajimare) yana kunshe da wakoki kala 7 ga sunan wakokin nan. 


1. MARYAMA. 

2. YAR FARA. 

3. MAJNUN. 

4. GAJIMARE. 

5. LINZAMIN ZUCIYA. 

6. SABUWAR DUNIYA. 

7. SARAUNIYA.