Sabuwar waka matashin mawakin soyayya Hamisu breaker wanda ake yima lakabi da mai jaruma wannan wakar shi mai suna {Akhairi} tazo da sabon salo kamar salon shi wanda aka sanshi dashi ba kudai kuyi kokarin  sauke wannan wakar a wayarku kada a baku labari. 


                   DOWNLOAD NOW