Sabuwar wakar shahararren mawakin solo wato garzali miko mai taken suna {Rayuwar Masoya} Wannan wakar tayi dadi matuka kamar yadda dama ya saba fiddo maku wakoki masu matukar dadi.
Wannan ma kada kuyi kasa a gwiwa ku garzaya domin sauke ta a wayarku kuji dadinku.
0 Comments