Online counter

Ahmad M Sadik - Bugun Zuciyar Masoya Full Song

 


Cikakkiyar wakar shahararren Hausa film searies Wanda ya kasance film din soyayya ne wanda yake matukar birge masu kallonsa to suna jin wata waka wacce ake sakawa a background din film din wacce zata kasance wasu suna neman cikakkiyar ta to gatanan munyi kokari mun kawo maku ita. 


Ahmad m sadik wannan wakar ma shine yayi ta. 


                  DOWNLOAD NOW


Post a comment

0 Comments