Daya daga cikin jaruman Kannywood mata mai suna hafsat shehu ta samu miji batayi wasa da damar taba ta dama tayi aure Allah ya basu zaman lafiya mai daurewa ameen.