Wannan sune Zafaffan Hotunan fatima abdullahi wanda anka fi sani da fati washa.

Wannan sune Zafaffan Hotunan ta na karshen sati wanda sunka dauki hankalin mutane a shafinta na instagram.