Sabuwar Wakar Nazifi Asnanic || Dama Ace... (New Hausa Music).

A yau mun kawo muku sabuwar Wakar wannan shahararren mawaki mai suna nazifi asnanic Wanda ya Dade yana taka mufimmiyar rawa a wannan harkar ta waka toh yau ma yazo muku da wata mai Zafi.
Ayi sauraro lafiya.

DOWNLOAD NOW