Kalli wasu zafafan hotuna da Adam A zango ya saki tare da amaryarsa Soffy.

Wannan hotuna ya sake sune a shafinshi na Instagram bayan kwana biyu da yin auren.