Kalli Sabbin Hotunan Hafsat Idris Tare Da Mahaifiyarta,Kanwarta Da Diyarta A Kasa Mai Tsarki.

Sunyi wannan hotunane a lokacin da suka je kasa mai Tsarki yin aikin hajji Da umrah.