Sabuwar wakar Ali Jita || princess Amina (new Hausa song).

Sabuwar wakar wannan shahararren mawaki wanda ake cema mai makogoron zinari wato Ali jita yayi wannan waka ne domin ya yabi duk wata mai suna Amina kuma wakar tayi dadi sosai. 
Ayi sauraro lafiya. 

DOWNLOAD NOW