Karshen alewa kasa angano kalmar da amina amal ta jefi hadiza gabon da ita ba gaskiya bane.

dama dai masu iya magana sunce duk nisan jifa kwarankwatsi tarnatsa kasa zata dawo kuma idan zaka gina ramin mugunta ka gina kadan yadda idan kai ka rufta zaka iya shakar iska

Aje dai an kuma dawo angano jaruma hadiza gabon ba mutumiyar banza bace.