Kalli sabbin hotunan hassana Muhammad Wanda suka kwamushe hankulan mutane.

Zafafan hotunan wannan shahararriyar kuma sabuwar jarumar mai suna hassana Muhammad, wacce akeyima lakabi da mujadala saboda shine film dinta na farko kuma ta taka rawar gani sosai saboda ta ba mutane mamaki akan yadda take acting NATA kamar dama ta saba kuma tayi wannan hotuna neh domin taya masoyanta fatan alkhairi harda ni tunda nima masoyinta neh.