Jaruma empire ta ba jarumi Adam A zango gudun mawar Naira 500,000 ta auren sa.

Jaruma mai kayan mata ta yima jarumi Adam a zango gagarumar kyaukyauta harta Naira 500,000 kawai saboda zai yi aure.