Asirin kannywood sai kara fitowa yake yanxu rigima ta kullu tsakanin naburaska da hadiza Gabon har ya kaita kotu.


Wannan shine ana wata sai kuma ga wata ba,a kashe wata rigimar bah kuma an shiga wata toh (Allah ) Ya kara mana zaman lafiya.